Hisnul Muslim - Daurawa

ZaidHBB
Mar 6, 2024
  • 89.9 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.4+

    Android OS

O Hisnul Muslim - Daurawa

Saurari Karatun Littafin Hisnul tara da muzułmański szejk Ahmad Daurawa da Sulaiman.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikacja Wannan mai suna „Hisnul Muslim - Daurawa” na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Aplikacja również w trybie offline, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Zastosowanie również na dauke da littafin Hisnul muzułmańskiego fassarar hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "recenzja" tare da "ocena" din aplikacja din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore, don samun wasu aplikacje, które są bardziej popularne niż fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB sklep sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 2.0

Last updated on 2024-03-06
*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer

Stare wersje Hisnul Muslim - Daurawa

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure