Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Jima'i Da Illolinsa ikona

4.1 by Abrahamjr


Dec 29, 2022

O Jima'i Da Illolinsa

Ilimin Jima'i Da Kuma Illolinsa Ga Rayuwar Dan Adam

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da mace ba tare da sanya wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?

Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba i iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi w Nowej Zelandii, inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya da da daga cikinsu suka fice saboda sun kasa bin wannan ka'ida.

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata (Miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba, har sai da alias sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

Wannan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma bayan wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci.

A takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin.

Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, domin wadannann abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.

Co nowego w najnowszej wersji 4.1

Last updated on Dec 29, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Jima'i Da Illolinsa aktualizacje 4.1

Przesłane przez

Ankit Jatoli

Wymaga Androida

Android 4.1+

Pokaż więcej

Jima'i Da Illolinsa Zrzuty ekranu

Wczytywanie komentarzy...
Języki
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.