Kacici Kacici - Kalmomin Hausa

Man Munir
Feb 22, 2022
  • 13.7 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.2+

    Android OS

O Kacici Kacici - Kalmomin Hausa

Kacici Kacicin kalmomi da sunayen Hausa domin nishadi da debe kewa.

Wanna "gra" ne da muka ginashi domin Hausawa da me fahimtar harshen Hausa ko kuma koyon Hausa. „Gra” din Kacici Kacicin kalmomin Hausa domin nishadi da debe kewa, zai taimaka wajen wasa qwaqwalwa sosai.

Yadda ake bugawa?

Ba wahala, kawai za'a hada harufa ne domin su tayar da kalma guda daya ko sunan mutum ko wani abu.

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 1.10.9z

Last updated on 2022-02-22
Mun cire kalmomi mara amfani
Mun kara sabbin Levels
Mun gyara matsaloli da yawa

Pobierz aplikację APKPure, aby uzyskać więcej nagród i zniżek w grach

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure