Labaran Duniya

Man Munir
Sep 1, 2020
  • 16.1 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 5.0+

    Android OS

O Labaran Duniya

Labaran Duniya da dumi-duminsu daga BBC Hausa, VOA Muryar Amurka, RFI Faransa.

Cikin sauqi wannan aplikacja „Labaran Duniya” zai tanadar maka / ki labaru da dumi-duminsu daga taskar BBC Hausa, VOA Muryar Amurka, Jaridar Aminiya, Premium Times Hausa, Legit Hausa da kuma RFI Faransa.

Ana iya samun labarai kamar haka:

- Labaran cikin gida Nigeria, Niger, da sauran qasashen Africa.

- Labarai daga sassa daban-daban na fadin duniya.

- Labarai da suka shafi Nishadi, Siyasa, Kannywood, Wasanni da dai sauransu.

Ana iya karantawa ko kuma a kahanzarin sauke wannan manhajar domin biyan buqatarka / ki.

llaci labaru. Da zarar sabon labari ya fita, zaka / ki riga kowa samunsa.

Karka / ki sake a baka / ki labari. Ayi

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 2.3

Last updated on 2020-09-02
*Contents now organised
*Dark themes
*Aminiya and Jamus now added
*Bug fixed
*Get notified on breaking news around you

Stare wersje Labaran Duniya

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure