Sakonin Soyayya - Love Text


9.8 przez Abdu Matashi
Feb 20, 2023 Stare wersje

O Sakonin Soyayya - Love Text

Amincin Allah ya Tabbata ga wannan kyawawa mnie kyan fasali hade da Murmushi

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Więc gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka keed hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* Yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayyar zamani

* littafan soyayya

* masoja

* Littafin soyayya

* ilimin soyaya

* Rayuwar aure da zaman aure

* rayuwarowa aura

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* soyayya zallah

* sakonnin soyayya

4.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah nie neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi może być mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya włączyć wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! W kuma kinyi musu ku jaraba kugani !!

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* sojaja

* kundin kalaman soyayya

* kudin masoya

* soyayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin oceń, co chcesz zrobić z aplikacją.

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

9.8

Przesłane przez

Vale Sua

Wymaga Androida

Android 4.4+

Available on

Pokaż więcej

Use APKPure App

Get Sakonin Soyayya - Love Text old version APK for Android

Pobierz

Use APKPure App

Get Sakonin Soyayya - Love Text old version APK for Android

Pobierz

Sakonin Soyayya - Love Text Alternatywa

Zdobądź wiecej z Abdu Matashi

Odkryć