Magana Jarice 1 Audio
เกี่ยวกับ Magana Jarice 1 Audio
Magana Jari Ce 1 Audio Yaro Bada Kudi a Gaya Maka. Magana Jarice mp3 Book 1
Saurari Littafin Magana Jari Ce 1
Kalmomin duba wannan manhajja cikin wannan gida:
✔️ littafin magana jarice
✔️ magana jarice 1 audio
✔️ magana jarice 1 mp3
✔️ magana jarice audio
✔️ magana jarice na daya
✔️ magana jarice part 1
Saurari littafin magana jari wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam ga manhajja mun kawo muku. Wannan manhajja ta kunshi littafin Magana Jari Ce 1 (Littafi Na Farko).
Magana Jari Ce Yaro Bada Kudi A Gaya Maka
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.
Wannan littafi, Magana Jari Ce 1, yana cikin littattafai daga uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.
✔️ littafin magana jari ce
✔️ magana jari ce app
✔️ magana jari ce audio complete
✔️ magana jari ce part 1 audio
Labarun Magana Jari ce littafi na Farko :
☆ Magana Jari Ce
☆ Labarin Wani Bororo Da Dan Zaki
☆ Banza Ta Kori Wofi
☆ Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare
☆ Labarin Auta ‘Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji
☆ Labarin Sahoro Da Sahorama
☆ Labarin Wani Bakauye Da Wadansu ‘Yan Birni
☆ Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa
☆ Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara
☆ Labarin Kyanwa Da Bera
☆ Labarin Wani Jaki Da Sa
☆ Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo
☆ In Ajali Ya Yi Kira, Ko Babu Ciwo A Je
☆ Labarin Wadansu Abokai Su Uku
☆ Munafuncin Dodo, Yakan Ci Mai Shi
☆ Abin Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan, In Sharran Sharran
☆ Fara Koyon Mulki Da Baki, Kafin Ka Koyi Mulki Da Hannu
☆ Babban Mugun Abu Gun Da Ya Yi Hushi Da Iyayensa
☆ Banza Girman Mahaukaci, Karamin Mai Wayo Ya Fi Shi
☆ Labarin Sarkin Busa
☆ Kowa Ya Yi Kokarin Ya Sami Fiye Da Abin Da Allah Ya Nufe Shi Da Shi, ya Ja Wa Kama Lalacewa
☆ Labarin Annabi Sulaimanu
☆ Ba Wahalalle Sai Mai Kwadayi
☆ Saurin Fushi Shi Ke Kawo Da Na Sani
☆ Raina Kama Ka Ga Gayya
☆ Labarin Shaihu Mujaddadi Dan Hodiyo Da Umaru Mu’Alkamu
☆ Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Madugu
☆ Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Wani Malami
☆ Sauri Ya Haifi Nawa
Takaitaccen tarihin marubucin wannan littafi na magana jarice wato Alhaji Dr Abubakar Imam da harshen turanci:
Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria. For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.
He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually accentuated by the vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed with his literary style of wit and imaginative prose.
In the Year 1939, together with Robert East and a few others, they started the Gaskiya corporation, a publishing house, which became a successful venture and created a platform for many northern intellectuals. The exposure of many premier writers in Northern Nigeria to the political process influenced Imam to join politics.
In 1952, with the formation of the Northern People's Congress, together with Umaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrative nucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilimi a book he wrote on his experiences after a visit to London.
What's new in the latest 1.0
ข้อมูล Magana Jarice 1 Audio APK
Magana Jarice 1 Audio รุ่นเก่า
Magana Jarice 1 Audio 1.0
การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure
คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!