Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Amfanin Goruba A Jikin Mutum simgesi

6.0.0 by Abrahamjr


Feb 1, 2024

Amfanin Goruba A Jikin Mutum hakkında

Kadan Dağa Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi Bir Jikin Dan Adam

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.

Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.

kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.

Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.

Kamar:

Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.

Goruba na maganin matsalar hawan mini

Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir

Cin goruba tana rage kiba a jikin

Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji

Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i

Cin goruba na kara karfin kashi da hakori

Tana kara yawan maniyyi

Maganin cushewar ciki

En son sürümde yeni olan 6.0.0

Last updated on Feb 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Çeviri Yükleniyor...

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

Güncelleme Amfanin Goruba A Jikin Mutum İste 6.0.0

Yükleyen

คุกเข่า กินข้าว

Gereken Android sürümü

Android 4.4+

Available on

Amfanin Goruba A Jikin Mutum Google Play'den İndirin

Daha Fazla Göster

Amfanin Goruba A Jikin Mutum Ekran görüntüleri

Yorum Yükleniyor...
Diller
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarıyla abone oldu!
Şimdi APKPure'ye abone oldunuz.
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarı!
Şimdi bültenimize abone oldunuz.