Mallaki Manhajan AUTA WAZIRI dan kasancewa daga cikin masu samu wakokin sa a kowane lokaci. An kayata manhajan da bangarori daban daban da suka hada da Soma Tabi, wakokin siyasa, wakokin sarauta, wakokin hiphop, wakokin biki, performance da dai sauran su.