Kula Da Miji

Afri-Florecer
Aug 28, 2024
  • 21.7 MB

    Dosya Boyutu

  • Android 4.4+

    Android OS

Kula Da Miji hakkında

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani bolunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan 'yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu ciyakken bayani sauke wantan app sannan kayi rate nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, amin!!

Daha Fazla GösterDaha az göster

What's new in the latest 6.2.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Kula Da Miji APK Bilgileri

En son sürüm
6.2.0
Android OS
Android 4.4+
Dosya Boyutu
21.7 MB
Geliştirici
Afri-Florecer
Available on
Güvenli ve Hızlı APK İndirmeleri APKPure'de
APKPure, virüssüz Kula Da Miji APK indirmelerini sağlamak için imza doğrulaması kullanır.

Kula Da Miji'in eski sürümleri

Kula Da Miji 6.2.0

Aug 28, 202421.7 MB
İndir

Kula Da Miji 6.1.0

Sep 21, 202323.0 MB
İndir

Kula Da Miji 5.2

Aug 29, 20214.2 MB
İndir

Kula Da Miji 5.1

Feb 27, 20194.2 MB
İndir

APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme

XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!

İndir APKPure
Güvenlik raporu

Kula Da Miji

6.2.0

Güvenlik raporu yakında mevcut olacak. Bu arada, lütfen bu uygulamanın APKPure'un ilk güvenlik denetimlerini geçtiğini unutmayın.

SHA256:

11fa06401cb91bc341e25822f6a4b31e9c356a43d373af2dfcd6f6b9caa39e23

SHA1:

1c87ce2b611f720d88a300bdfef3dceb685a9033