Sallar Matafiya (KASARU)

Mrbeli
Mar 16, 2019

Sallar Matafiya (KASARU) hakkında

Bayani Akan Sallar Kasaru

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato Bir Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Kuwa Sune: - Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{ﻭﺇﺫﺍﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻓﻠﻴﺲ ﻋﻠﻴﻜﻢ

ﺟﻨﺎﺡ ﺃﻥ ﺗﻘﺼﺮﻭ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Açık Kasa

Babu Laifi'ye Bir Gareku Ku Rage

Daga Salloli ".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Ömer (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa ".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

Bir Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka: -

1. Tafiyar Takas Taf Sawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita

640.

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba ve Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.

Daha Fazla GösterDaha az göster

What's new in the latest 1.1

Last updated on Mar 16, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Sallar Matafiya (KASARU) APK Bilgileri

En son sürüm
1.1
Kategori
Eğitim
Android OS
Android 4.1+
Dosya Boyutu
3.1 MB
Geliştirici
Mrbeli
Güvenli ve Hızlı APK İndirmeleri APKPure'de
APKPure, virüssüz Sallar Matafiya (KASARU) APK indirmelerini sağlamak için imza doğrulaması kullanır.

Sallar Matafiya (KASARU)'in eski sürümleri

APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme

XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!

İndir APKPure