Wakokin Shata Mp3
Wakokin Shata Mp3 hakkında
Saurari Wakokin Marigayi Dr. Mamman Shat Katsina Kyauta.
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Wannan uygulama anyi shi ne don jin dadin ku dara da fadawa yaduwar sert Hausa bir Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja güneş hada da:
* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (TESTERE)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya
Idan kunji dadin wannan uygulama din kada ku manta ku rubuta "inceleme" sannana kuyi "değerlendirme" din uygulama din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan uygulama din anan oyun mağazası.
Ku duba kundin Uygulamaları dina anan playstore don samun wasu apps uygulamaları ve video uygulamaları, arama en iyi, arama don ganin kundin.
Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a aşkına yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa bir tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma bir shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacı da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
Bir tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce “Bir nan Musawa inda aka haife ni bir nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„
Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kab ko anini, in ma bir samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi „
Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata
“Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, parlaklık ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ha haifi wanda ya haife ni„
Cewar wace ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “Wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi şeytan bai ganeba „
Bisa alâada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari bir cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Mamima Shata bai yi kasa bir guiwa ba wajen yi ve kansa irin wannan waka.
Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin parlaklık cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Kanada Merkezi bir lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.
Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, bir wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa bakin wakoki haka yake sai ya ce “Zekan ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira güneş san abinda na ce„
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Wakokin Shata Mp3 APK Bilgileri
Wakokin Shata Mp3'in eski sürümleri
Wakokin Shata Mp3 2.0
Wakokin Shata Mp3 1.2
Wakokin Shata Mp3 1.0
APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme
XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!