wannan app zai taimaka wajen sanin zamantakewar aure,da wanda ya kamata a aura
wannan app yana ganar da mu illolin da suke damun maaurata da faidojinsa da yadda zaka samar da farin ciki a rayuwar aurenka / ki da dai sauran abubuwa irin su nasisha da hakkokin maaurata akan junansu