關於Arewa FM Radio Kano 93.1
收聽 arewa fm 廣播電台 93.1 kano 娛樂
Arewa Fm 廣播電台 tasha ce ta gidan radio a Kano Wanda take kawo muku rahotanni dabam dabam daga lungu da sako na fadin kano harda wajen kano cikin yaren hausa。
wanan manhaja ta arewa FM radio wacce ake iya samun ta a gidan radio a 93.1, tasha ce ma kawo muku labarai kamar labaran kwallo, labaran duniya, labaran kasuwanci, labaran kannywood, labaran siyasa, labaran kimiyya da fasaha, labaran yanayi, labaran niahadi da dai sauransu duk a wannan manhaja ta arewa fm 93.1。
kuma wannan manhaja tana da saukin amfani, kama daga sauketa zuwa fara amfani da ita zuwa yadda zaka dakata da ami da ita komai nata mai sauki ne, kuma koda yaushe zamuna tura muku da notifikeshin muna tuna muku da cewar ku hau ku saurari labarai ko kuma mu tura muku da sakon cewa akwai wani abu idan akwai bukatar hakan。
bugu da kari wannan manhaja ta arewa fm radio bata tsaya nan ba tana kawo muku labarai na gidan redion freedom radio duk a cikin wannan manhaja domin nishadinku。
wanan manhaja tana da alaka da wasu abubuwa kamar haka:
* Arewa 調頻收音機 93.1
* 自由電台卡諾
*自由電台
*豪薩電台
* 電台豪薩語
* zafafan labaran 豪薩電台
* arewa 電台 93.1 尼日利亞
* arewa 電台 jahar kano
* hausa redio:arewa 電台
* 卡諾廣播電台 - 尼日利亞
*卡諾電台豪薩
* arewa 電台 fadi raayinka 93.1
* 卡諾電台
* 豪薩電台 bbc、voa、dw、rfi、freedom
* 收音機 fm 尼日利亞
* labaran duniya。
最新版本9.8的更新日誌
* freedom radio kano
* freedom radio
* hausa radio
* radio hausa
* zafafan labaran hausa radio
* arewa radio 93.1 Nigeria
* arewa radio jahar kano
* hausa redio: arewa radio
* kano radio stations - Nigeria
* kano radio stations hausa
* arewa radio fadi raayinka 93.1
* kano radio stations