Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Abrahamjr
2023年08月23日
  • 22.3 MB

    文件大小

  • Android 4.4+

    Android OS

關於Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Take Haila

Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai,tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad,da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya。

Muhimmanci:yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada,muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza,domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada,misali mai jinin al 'ada bata sallah ko azumi ko dawafi,wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita,sannan ga yadda allah ya sanya idda da jinin al'ada,ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku(al'ada uku)kafin akace ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure,to idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure,shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza。

* Jima'i Da mace mai haila

* Shin zan iya saduwa da mace me haila

* Hukuncin saduwa da macen da take haila

* Menene Jinin Haila

Menene Jinin Al'ada:Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da al aldance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba。

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada,da akace'jinine da yake fita da kansa'kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al “阿達巴。

Da akace'Ta gaba'kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba。 Da akace'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki'kenan idan ya fita daga wacce al aladad ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin al'adaba。

Amma da aka ce'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba'kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar to bai zama kuma jinin al'adaba。

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai an nemi magani,Allah ya sawwake。

Kada ku manta kuyi率na wannan app mungode ...

更多收起

最新版本6.0.0的更新日誌

Last updated on 2023年08月23日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila APK信息

最新版本
6.0.0
類別
教育
Android OS
Android 4.4+
文件大小
22.3 MB
開發者
Abrahamjr
在APKPure安全快速地下載APK
APKPure 使用簽章驗證功能,確保為您提供無病毒的 Hukuncin Saduwa Da Mai Haila APK 下載。

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila歷史版本

在APKPure極速安全下載應用程式

一鍵安裝安卓XAPK/APK文件!

下載 APKPure