Hukuncin Tsarki A Muslinci
Abdu Matashi
2022年04月29日
關於Hukuncin Tsarki A Muslinci
Tsarki ya rabu rabo biyu,tsarkin kari,da tsarkin dauda。
MENENE TSARKI A MUSLINCI
Tsarki na nufin tsafta. Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa.
Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa.
Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi. Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin:
abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam. Kamar fitsari, gayadi, jin rauni ko kwararar mugunya da dai sauransu.
A lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.
最新版本1.0的更新日誌
Last updated on 2022年04月29日
Tsarki a Muslinci
Mene ne Tsarki
Ya ake tsarki
Babbance-Babbance tsarki
Mene ne Tsarki
Ya ake tsarki
Babbance-Babbance tsarki
Hukuncin Tsarki A Muslinci APK信息
在APKPure安全快速地下載APK
APKPure 使用簽章驗證功能,確保為您提供無病毒的 Hukuncin Tsarki A Muslinci APK 下載。
Hukuncin Tsarki A Muslinci歷史版本
Hukuncin Tsarki A Muslinci 1.0
4.2 MB2022年04月29日
在APKPure極速安全下載應用程式
一鍵安裝安卓XAPK/APK文件!