Saurari Tambayoyi達Amsoshi達加馬琴馬拉姆加法爾
Wannan manhaja zata baka dama ka saurari karatun Tambayoyi da amsoshi wanda yagabata daga bakin malam jaafar Mahmud Adam.kadauko wannan manhaja domin ka qaru sosai daga tambayoyi da amsoshi na addinin musulinci.Mallam Jafar shararren malamin sunnah ne a Nigeria. Allah yajikan malam ameen da mu baki daya yan uwa musulmi.