About Arewa Fashion Design
Arewa Fashion Design App Ne Da Aka Ƙirƙireshi Domin Tailoli Da Ƴan Kasuwa
Arewa Fashion Design App ne da aka ƙirƙireshi domin ya saukawa mutune wajen neman telan da zaiyi musu ɗinki irin na zamani wanda suke so.
Arewa Fashion Design App ne da aka ƙirƙireshi domin ya baka dama ka zakibi kalan ɗinkin da kakeso tela yayi maka cikin kwanciyan hankali babu ɓata lokaci.
Arewa Fashion Design App yazo da ɓangarori daban-daban gasu kamar haka:
01- Ɗinkunan Matasa
02- Ɗinkunan Manya
03- Ɗinkunan Mata
04- Maiyan Riguna Na Maza
05- Huluna
Ko wani saction yana ɗauke da styles na ɗinki sama da ɗari (100)
Sannan akwai bangaren chat/business, akwai bangaren samun abokai da dai sauran wurare masu muhimmanci.
What's new in the latest 5.0
Last updated on Sep 17, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

APKPure ایپکےذریعےانتہائی تیزاورمحفوظڈاؤنلوڈنگ
Android پر XAPK/APK فائلیںانسٹالکرنےکےلیےایککلککریں!