Magani A Gonar Yaro Part 2

Magani A Gonar Yaro Part 2

motiveapps
Apr 29, 2019
  • 2.0

    1 جائزے

  • 9.9 MB

    فائل سائز

  • Android 4.1+

    Android OS

About Magani A Gonar Yaro Part 2

Magani A Gonar Yaro Part 2

Magani A Gonar Yaro Part 2

ASSALA MUALAIKUM YAN'UWA BAYAN NEMA DA WASU SUKAYI,MUNYI KOKARIN FITO DA APP NAMU:-

""""MAGANI A GONAR YARO PART 2""""""""""""

APP'S CONTENTS:-

00-ALAMOMIN BUDADDEN GABA( VAGINAL ENLARGEMENT) DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCESU

1-MAGANIN SANYIN MATA (SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES LIKE BACTERIAL VAGINOSIS,TRICHOMONIASIS,YEAST INFECTION) & HANYOYIN DA ZAMU KARE KANMU DAGA KAMUWA DA CUTUKAN.

2-AMFANIN DABINO A JIKIN DAN ADAM

3-AMFANI DA ILLAR TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

4-AMFANIN GAWAYI A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM

5-SASSAKEN WASU BISHIYOYI DA AMFANINSU

6-AMFANIN AGWALUMA A JIKIN DAN ADAM

7-AMFANIN TAFARNUWA A JIKN DAN ADAM

8- AMFANIN MAN ZAITUN A JIKIN DAN ADAM

9-MAGANIN KARFIN MAZA(NATURAL REMMEDIES TO IMPOTENCE)

10-AMFANIN NONON AKUYA A JIKIN DANN ADAM

11- AMFANIN NONON RAKUMI A JIKIN DAN ADAM

12- CIWON SANYI A JIKIN MAZA DA HANYOYIN MAGANCESHI

13-KARIN NI'IMA GA MATA DA MAZA

14-HANYOYIN BIYAN BUKATAR MA'AURATA

15-MAGANIN CIWON HAKORI

16-AMFANIN NAMIJIN GORO A JIKIN DAN ADAM

17-ILLOLIN KAYAN MAYE GA RAYUWAR MATASA

18-ILLOLIN RASHIN SHAN RUWA

19-MAGANIN CIWON KAI(KARAMI DA MAI TSANANI)

20-MAGANIN ULCER(OLSA) & TSAKUWAR UWAR HANJI

21-AMFANIN TOZALIN ISMUD GA IDANUWAN DAN ADAM

22-MAGANIN ZAZZABIN TYPGOID

23-MAGANIN CIWON BAYA,BASUR

24-ME KE KAWO RASHIN JINDADIN JIMA'I GA MATA?

25-AMFANIN LEMONGRASS GA JIKIN DAN ADAM

26-MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI DA MEKE KAWOSU

DAMA SAURAN ABUBUWA,

KU NEMI APP NAMU MAI SUNA

@@@@@"""""SIHIRI DA MAGANINSA A AL-QUR'ANI DA SUNNAH@@@@@@'''

ACIKINSA AKWAI

RABE-RABEN SIHIRI

KAMAR :

1-SIHIRUL MAHABBA(SA SOYYAYA TSAKANIN MUTANE)

2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA TSAKANIN MUTANE)

ZUWA NA 12

KU NEMI NAKU ,.....

LEAVE YOUR COMMENTS PLEASE

مزید دکھائیں

What's new in the latest 5

Last updated on Apr 29, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
مزید دکھائیں

ویڈیوز اور اسکرین شاٹس

  • Magani A Gonar Yaro Part 2 پوسٹر
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 1
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 2
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 3
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 4
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 5
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 6
  • Magani A Gonar Yaro Part 2 اسکرین شاٹ 7
APKPure آئیکن

APKPure ایپکےذریعےانتہائی تیزاورمحفوظڈاؤنلوڈنگ

Android پر XAPK/APK فائلیںانسٹالکرنےکےلیےایککلککریں!

ڈاؤن لوڈ کریں APKPure
thank icon
ہم آپ کے صارف کے تجربے کو بہتر بنانے کے لیے اس ویب سائٹ پر کوکیز اور دیگر ٹیکنالوجیز کا استعمال کرتے ہیں۔
اس صفحے پر کسی بھی لنک پر کلک کرکے آپ ہماری رازداری کی پالیسی اور کوکیز پالیسی پر متفق ہو رہے ہیں۔
مزید جانیں