Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

AdamsDUT
Aug 29, 2021
  • 34.7 MB

    Dung lượng tệp

  • Android 4.1+

    Android OS

Giới thiệu về Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa tuyến

Wannan ứng dụng yana dauke da tarihe-tarihe na musulunci Tunga kan annabawa Allah,

rayuwar Manzo Allah da Ahlin gidan sa, wasu daga cikin sahaban Manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah, Yake-yaken da manzon allah Yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk sati một kuma ake watsa shi một đài phát thanh gidajen Daban-Daban. bóng muka ga ya Dace muyi ứng dụng wanda mutane zasu su saurara một saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa Domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu Ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan kudin Tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa bài giảng da kuma nasihu bởi Sheikh ibrahim aminu daurawa duk một cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin Aure bởi Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma một Iya samun wasu karatuttukan na wasu malam IRIN su sheikh Jafar Mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali ISAH fantami, Shiekh Kabir Gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

hoàn ẩn quran bởi sheikh Abdulrahman al-sudais

quran ngâm thơ đẹp bởi sheikh Maher almuquiy

hoàn ẩn quran bởi Shiekh abdolbasit

ngâm thơ quran bởi mishary ẩn alfasy mp3 và vân vân.

Don allah Idan har Kaji dadin Wannan kundin Tarihi bởi Sheikh ibrahim aminu daurawa để Kayi chia sẻ sa din ga sauran yan uwa musulmai Domin SUMA su Samu su amfana.

kuma kada một manta một đánh giá yi kudin Tarihi bởi Sheikh ibrahim aminu daurawa.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN Sheik AMINU DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Muhammad Ibrahim mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, một Fagge unguwar, Kusa da

tsohuwar tashar Kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi một zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Một haife ni một ga ranar 1 Wata Janairu shekara ta năm 1969, một cikin Garin Kano, một lamba gida mai 32

unguwar kofar Mazugal, một karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi một lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, một manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani một wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa một wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith một wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir một

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga một wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu một wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu một wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh một

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi một wajensa. Allah ya ji

qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga một wajensa. Wannan malami, một

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban một Duniya.

Hiển thị nhiều hơnHiển thị ít hơn

What's new in the latest 2.4

Last updated on 2021-08-29
new update with new features

Thông tin APK Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Phiên bản mới nhất
2.4
Android OS
Android 4.1+
Dung lượng tệp
34.7 MB
Nhà phát triển
AdamsDUT
Tải APK an toàn và nhanh chóng trên APKPure
APKPure sử dụng xác minh chữ ký để đảm bảo tải APK miễn phí virus cho Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau.

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure

Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!

Tải về APKPure