Wannan fassarar littafin Hisnul muçulmana ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul muçulmana na addu'o'i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada Sako um cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi um rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki um matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan atualizar um yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.