Fassarar Littafin Ahdhari

Fassarar Littafin Ahdhari

  • 10.0

    1 Comentários

  • 1.2 MB

    Tamanho do arquivo

  • Android 3.0+

    Android OS

Sobre este Fassarar Littafin Ahdhari

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda ke bayani kan Ibada um Musulunci.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada Sako um cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi um rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki um matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan atualizar um yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Mostrar mais

Novidades em 1.0 mais recente

Last updated on Oct 17, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar mais

Vídeos e capturas de tela

  • Fassarar Littafin Ahdhari Cartaz
  • Fassarar Littafin Ahdhari imagem de tela 1
  • Fassarar Littafin Ahdhari imagem de tela 2

Versões Antigas de Fassarar Littafin Ahdhari

APKPure ícone

Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App

Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!

Baixar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies