Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sobre este Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Soyayya da shakuwa
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Novidades em 7.3.0 mais recente
Informações sobre Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK
Versões Antigas de Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.3.0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.2.0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.2
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.1
Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!