Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Afri-Florecer
Aug 28, 2024
  • 23.6 MB

    Bestandsgrootte

  • Android 4.4+

    Android OS

Over Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

Een kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. Een tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Meer Info

What's new in the latest 7.3.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Meer Info

Video's en screenshots

  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci-poster
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 1
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 2
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 3
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 4

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK -informatie

Laatste versie
7.3.0
Android OS
Android 4.4+
Bestandsgrootte
23.6 MB
Ontwikkelaar
Afri-Florecer
Available on
Veilige en snelle APK Downloads op APKPure
APKPure gebruikt handtekeningverificatie om virusvrije Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK downloads voor u te garanderen.
APKPure-icoon

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies