wannan app ne akan shugaban kasar nigeria muhd buhari nasarorinsa da wakoki。
wannan app yana dauke da taqaitaccen tarihin me girma shugaban kasar nigeria muhammadu buhari irin nasarorinsa a siyasa da alkawarinsa na next level da kuma wakokin sa na next level.