Yadda zaki / zaka iya girge girken hausawa na gargajiya da na zamani。
wannan applicaion zai matukar taimaka maka / maki wajen yadda zaku iya girke girken hausawa na gargajiya da na zamani a cikin sauki,kamar misalin miyoyin hausawa irin zogale,kuku,taushe,wake da sauransu.da su wainar masa,semo,da wainar gero。 da kuma kunu naii daban daban。