Sabon kundin album din Hamisu Yusuf Dorayi Wanda Akafi sani da Hamisu Breaker
Sabon kundin album din Hamisu Yusuf Dorayi Wanda Akafi sani da Hamisu Breaker Mai Dauke da sababbin wakoki Masu Saka nishadi da Farin Ciki, da nishadan tarwa ga masoyansa Baki Daya, wannan wakokin na Musamman ne aka tacesu aka tsarasu kana aka antayasu Acikin wannan application Domin masoya Mawaki Hamisu suyi kodimo da annushuwa