古兰经谢赫马哈茂德·贾阿法亚当提供高品质的MP3音频
Karatun Al-Qur'ani na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam tare da sauti mai inganci wannan shine kashi na farkon karatun nasa sakamakon nauyin sa shi ne aka raba shi domin masu amfani su iya dauko shi a yanar gizo ba tare da samun cikas ba a lokacin daukowar. Tare dashi akwai Al-Qunut da ya gabatar a lokutan sallah daban-daban wadda shima daban za/a dauko shi. Allah yasa a amfana.SafnasApps mun gode kada a manta a latsawa App din mu tauraro 5.