Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya

  • 10.0 MB

    Dateigröße

  • Android 5.0+

    Android OS

Über Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Manhaja ce dake bayanan magunguna ein mahangar Musulunci.

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu, alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (s) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.

Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.

Mehr anzeigen

What's new in the latest 3.1.2

Last updated on Sep 5, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mehr anzeigen

Videos und Screenshots

  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Plakat
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Screenshot 1
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Screenshot 2
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Screenshot 3
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Screenshot 4
  • Kowace Cuta Da Maganinta Daya Screenshot 5

Kowace Cuta Da Maganinta Daya APK -Informationen

Letzte Version
3.1.2
Kategorie
Lernen
Android OS
Android 5.0+
Dateigröße
10.0 MB
Available on
Sichere und schnelle APK-Downloads auf APKPure
Mit APKPure können Sie Kowace Cuta Da Maganinta Daya APK einfach und sicher mit Signaturüberprüfung herunterladen.

Alte Versionen von Kowace Cuta Da Maganinta Daya

APKPure Zeichen

Superschnelles und sicheres Herunterladen über die APKPure-App

Ein Klick zur Installation von XAPK/APK-Dateien auf Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies