
Kowace Cuta Da Maganinta Daya
10.0 MB
Dung lượng tệp
Android 5.0+
Android OS
Giới thiệu về Kowace Cuta Da Maganinta Daya
Manhaja ce dake bayanan magunguna a mahangar Musulunci.
Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.
What's new in the latest 3.1.2
Thông tin APK Kowace Cuta Da Maganinta Daya
Phiên bản cũ của Kowace Cuta Da Maganinta Daya
Kowace Cuta Da Maganinta Daya 3.1.2
Kowace Cuta Da Maganinta Daya 2.1.2
Kowace Cuta Da Maganinta Daya 2.0.2

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure
Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!