Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Tarihin Annabi Muhammad Zeichen

10.0 by Abrahamjr


Jul 4, 2024

Über Tarihin Annabi Muhammad

Cikakken Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim

Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da alias ambata.

Wurin haihuwarsa: Mekka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Der Grund dafür ist, dass die Menschen sich darum gekümmert haben, dass sie mit der Gabe der Muslime begonnen haben, und dass sie die Scharia nicht verleugnen müssen, weil sie Allah (swt) auf seine Seite gebracht haben suka karɓa daga gare shi.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur'ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: Du hijirast seit Makka zu Madina ein Farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 Tage alt, willst du nicht sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da sur a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-Uhud-Al-khandak (Ahzab)-Khaibar-Hunaini.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ist mit diesem Matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) von Ummu Salama 'yar Abu Umayya von Zainab 'yar Jahash von Zainab 'yar Huzaima von Maimuna 'yar Al-Haris von Juwairiyya 'yar Al-Haris von Safiyya 'yar Huyayyi ɗan Akhdabl.

„Ya’yansa:

1-Abdullah

2-Al-Qasim

3-Ibrahim

4-Faɗima (a.s) ein wani qaulin von Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris von Zubair von Abu ɗalib von Hamza von Al-Gaidak von Dirar Al-muqawwam von Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) von Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (as).

Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi von Abdullahi und Ummu Maktum von Sa’ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah

Tsawon Rayuwarsa: Shekaru 63.

Tsawon lokacin Annabtarsa: Shekaru 23.

Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.

Wajan da ya yi wafati: Madina.

Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.

Was ist neu in der neuesten Version 10.0

Last updated on Jul 4, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Tarihin Annabi Muhammad Update anfordern 10.0

Von hochgeladen

Ömer Faruk Kibar

Erforderliche Android-Version

Android 4.4+

Available on

Erhalt Tarihin Annabi Muhammad auf Google Play

Mehr anzeigen

Tarihin Annabi Muhammad Screenshots

Kommentar wird geladen...
Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.