Tarihin Manzon Allah SAW
Über Tarihin Manzon Allah SAW
Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) iyalansa da da da zuriyarsa sahabbansa da wa] anda suka Biye musu da kyawon aiki har ZUWA Ranar sakamako.
Wannan Tarihi na Wani littafi ne, wanda na yi masa fassara ZUWA harshen Hausa, mai suna kamar haka: "Das Leben von Muhammad (SAW)," Dr. Muhammad Husain wanda Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Ismail Raji A. Al- Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci ein zab'i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justiz Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai Karatu zai fahimci mafarin Wannan fassara. Ni Is'hak Muhammad Yunus Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci ZUWA harshen Hausa, ta wieder da yin wasu Gyare-Gyare ein wasu bangarori da suka shafi tarihi. Musamman tarihin DA Orientalisten (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya Karba Mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.
What's new in the latest 1.0
Tarihin Manzon Allah SAW APK -Informationen
Alte Versionen von Tarihin Manzon Allah SAW
Tarihin Manzon Allah SAW 1.0
Superschnelles und sicheres Herunterladen über die APKPure-App
Ein Klick zur Installation von XAPK/APK-Dateien auf Android!