Over Tarihin Manzon Allah SAW
Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa
Da Sunan Allah Mai Mai Rahama Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Mohammed (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa] anda suka Biye musu da kyawon aiki har zuwa Ranar sakamako.
Wannan Tarihi na wani littafi ne, Wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna Kamar haka: "Het leven van Mohammed (SAW)," Wanda Dr Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Ismail Raji A. Al- Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci een zab'i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justitie Mohammed Bello ta dauki nauyin fassara, Kamar yadda mai Karatu zai fahimci mafarin Wannan fassara. Ni Is'hak Yunus Mohammed Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta re da yin wasu gyare-gyare een wasu bangarori da suka Shafi Tarihi. Musamman tarihin da oriëntalisten (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Mohammed (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya Karba mana wan nan aiki Ya Sanya Aljanna ce makomarmu.
What's new in the latest 1.0
Tarihin Manzon Allah SAW APK -informatie
Oude versies van Tarihin Manzon Allah SAW
Tarihin Manzon Allah SAW 1.0

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!