Arewa Trending

Arewa Trending

Arewanishadi
11/11/2022
  • 10.0

    1 Reseñas

  • 14.8 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Acerca del Arewa Trending

Arewa Trending Apps Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa

Zaku iya amfani da wannan application din na Arewa Trending, domin samun Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, aplicación wannan din ya tattara muku komai a guri daya daya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zakaub iuyawan descargar A kai a wayarka,

abubuwan da suke cikin wannan aplicación sune karamar haka:

1-Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki

2-Labaran Duniya

3-fina finan Hausa

4-musha dariya

5-wakokin hausa hiphop

Canciones de 6-hausa

7-wakokin hausa video da audio

8-musha dariya

9-fassarar hausa indio sultán

10-fassarar Arewa24

11-tarkon kauna

12 agentes ragaf fassarar hausa

13-sapne suhane

14-dadin kowa sabon salo

15-kwana casa'in Arewa24

16-adam a zango

17-fina finan hausa

18-koyarwa da hausa

19-labaran duniya

20-hotunan hausawa

21-sanarwa

22-tattaunawa

23-usamancia

24-nishadantarwa por yaren hausa

25-fadakarwa

da sauran su,

duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi una aplicación cikin wannan din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan aplicación na Arewa nisadi kadai,

ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga sitio web din mu na

https://www.arewatrending.com

domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan aplicación en Arewa Trending.

Labaran duniya;

. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;

. Labarun Siyasa;

. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;

. Labaran Shakatawa;

. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;

. Hira da jarumai;

. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;

. Binciken yan jarida mai zurfi.

Da Sauran SU

Mostrar más

Novedades más recientes 9.8

Last updated on 2022-11-12
Ku Sauke wannan Application din Na Arewa Trending A Wayanku, Domin Samun Sababbin Fina Finai Fassarar Hausa Da Tsofaffi Da ingantattun Labaran Hausa Da litattafan Hausa Da Wakokin Hausa Da Fina Finan Hausa Dukka cikin Wannan Application din Cikin Sauki
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Arewa Trending Poster
  • Arewa Trending captura de pantalla 1
  • Arewa Trending captura de pantalla 2
  • Arewa Trending captura de pantalla 3
  • Arewa Trending captura de pantalla 4
  • Arewa Trending captura de pantalla 5
  • Arewa Trending captura de pantalla 6
  • Arewa Trending captura de pantalla 7

Información de Arewa Trending APK

Última Versión
9.8
Categoría
Educación
Android OS
Android 4.4+
Tamaño de archivo
14.8 MB
Desarrollador
Arewanishadi
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Arewa Trending APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de Arewa Trending

APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies