Arewa Trending
دربارهی Arewa Trending
Arewa Trending Apps Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa
Zaku iya amfani da wannan application din na Arewa Trending, domin samun Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya daya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:
1-Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
2-Labaran Duniya
3-fina finan Hausa
4-musha dariya
5-wakokin hausa hiphop
6-hausa songs
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultan indian hausa
10-fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12-agent ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam a zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20-hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-usamancy
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
da sauran su,
duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa nisadi kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na
https://www.arewatrending.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Trending.
Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labarun Siyasa;
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;
. Labaran Shakatawa;
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;
. Hira da jarumai;
. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;
. Binciken yan jarida mai zurfi.
Da Sauran SU
جدیدترین 9.8 چه خبر است
اطلاعات Arewa Trending APK
نسخههای قدیمی Arewa Trending
Arewa Trending 9.8
دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure
برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!