Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  icono

2.8 by engrshams


16/03/2020

Acerca del Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Wannan aplicación Yana DAUKE da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Parte 1 Por Sheikh Jafar

Salam

Wannan aplicación yana DAUKE da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Part One (aplicaciones cikin 1 dagA 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, ga brillo muka ya Dace muyi aplicación wanda mutane zasu su saurara un saukake

Aplicación din guda uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Desconectado Mp3

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Desconectado Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Desconectado

Allah ya sakawa jikansa Kuma Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya.

Domin aplicaciones Samun sauran na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunna Duba (rrnapps) aplicaciones gratuitas Hausa islámica juego tienda Dake cikin

Kada Kuma una calificación ayi manta na wannnan aplicación de cinco estrellas.

* Adam Tarihin Sheikh Jafar Mahmud *

Un marigayi haifi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, una shekara ta 1962

(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo una gidansu, awurin Mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na Jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen Wani Wani Malam Umaru una gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a Daura Arewa da, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini un tsakanin

Do, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sol zo Kano ne tara da Wannan Malami nasa, un shekara ta 1971 (ko 1972), sai Suka zauna un makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Níjar ne, amma yake Zäune un unguwar Fagge un Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, marigayi tuni Sheikh Ja'afar ya Riga ya fara haddar Alkur'ani mai

Girma, wanda ya Kammala un shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya Shiga makarantu Biyu un lokaci Daya un shekara ta 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra un cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural de Egipto), sannan

Kuma ya Shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta clases nocturnas para adultos, Masallaci tunda un lokacin shekarunsa sol wuce shekaru na primaria, amma duk da un haka Wannan lokaci shi ne mafi kankanta un ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu un shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC gwale un shekara ta 1984, Kuma ya Kammala un shekara ta 1988. Un shekara ta 1989, MALAM ya Sami gurbin Karatu un jami'ar musulunci ta Madinah , una inda ya karanta ilimin Tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala un shekara ta 1993. Sannan Kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (Masters) una Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudán. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya Riga ya yi nisa wajen karatunsa na na digiri uku, Wato digiri da digirgir (PhD), una da Jami'ar Usman Dan Fodiyo tomar Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da Kuma Malam

Nuhu un unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi un gurinsa, da Kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da Sarfu da Balaga da un adab wajensa. Kuma Akwai

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai Kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da mallam ya karantar dasu, sol hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Yanaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa un harshen Hausa un karkashin cibiyar

(Centro de Documentación Sheikh Ja'afar islámica). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya RASU Juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, un daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba una masallacin Juma'a na Dorayi. Ya RASU Ya Bar Mata Biyu, da 'yaya Shida, yayin da también conocido como Haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan kisan gilla un kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan Sa Ya gafarta masa, ya Saka masa da Gidan aljanna

Novedades de Última Versión 2.8

Last updated on 16/03/2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Traductorio...

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

Solicitar Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  Actualización 2.8

Presentado por

Sonia Zhan

Requisitos

Android 4.1+

Mostrar más

Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam Capturas de pantalla

Comentario Cargando...
Idiomas
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Suscrito con éxito!
Ahora estás suscrito a APKPure.
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Éxito!
Ya estás suscrito a nuestro boletín electrónico.