Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  ikon

2.8 by engrshams


Mar 16, 2020

Mengenai Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Bahagian 1 Oleh Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Bahagian Satu (1 Daga aplikasi cikin 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, bersinar muka ga ya Dace muyi permohonan wanda mutane zasu su saurara saukake yang

App din guda uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Offline Mp3

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Offline Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Offline

Allah ya Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Domin Samun sauran aplikasi na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) aplikasi Hausa Islam percuma Dake cikin kedai mainan

Kada kuma Kedudukan Abdulaziz manta na wannnan app lima bintang.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *

An marigayi Haifi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, yang shekara ta 1962

(Ko da Yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo yang gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na Jini. Daga nan kuma sai aka Mayar da shi wajen wani Malam Umaru yang wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a Daura Arewa da, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini tsakanin yang

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan matahari zo Kano ne mentara da Wannan malami nasa, yang shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna yang makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma Yake zaune yang unguwar Fagge yang Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, marigayi Tuni Sheikh Ja'afar ya riga ya fara Haddar Alkur'ani mai

Girma, wanda ya Kammala yang shekara ta 1978. Bayan da Malam ya Kammala Haddar Alkur'ani mai Girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu Biyu yang lokaci daya yang shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen Kasar Misra yang cibiyar yada al'adun Kasar Misra, (Pusat Kebudayaan Mesir), sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi Boko ba ta Kelas Masallaci Adult Malam, tunda yang lokacin shekarunsa matahari wuce shekaru na utama, amma duk da haka yang Wannan lokaci shi ne mafi kankanta yang ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu shekara yang ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale yang shekara ta 1984, kuma ya Kammala shekara yang ta 1988. A shekara ta 1989, Malam ya sami gurbin Karatu yang jami'ar musulunci ta Madinah , yang inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala yang shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na Biyu (Masters) yang Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, Kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, Wato digiri da digirgir (PhD), sebuah Jami'ar Usman Dan Fodiyo da mengambil Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin Kasar Masar, Sheikh Abdul Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu yang Dandago unguwar, wanda Malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi gurinsa a, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Balaga da adab wajensa a. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar Dasu, matahari hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa yang harshen Hausa yang karkashin cibiyar

(Pusat Dokumentasi Sheikh Ja'afar Islam). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon Harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai Masa, yang daidai lokacin da Yake jagorantar sallar asuba yang masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata Biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa Masa ta bakwai kwanaki 58 daidai seks aiwatar da Wannan Kisan Gilla yang Kansa. Dubun-dubatar mutane ne Daga ko'ina cikin Kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta Masa, ya saka Masa da Gidan aljanna

Apa yang baru dalam versi terkini 2.8

Last updated on Mar 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  Kemas kini 2.8

Dimuat naik oleh

Sonia Zhan

Memerlukan Android

Android 4.1+

Tunjukkan Lagi

Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam Tangkapan skrin

Memuatkan Komen...
Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.