Acerca del Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Wannan Tafsirin Surat Kahfi ne na Sheik Jafar. Allah ya jikan Malam Jafar amin
Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.
SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI
Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.
Muhimman kissoshi kamar:
Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi
Tarihin Zulkarnain
Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr
Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.
Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!
Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.
Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.
Novedades más recientes 3
Información de Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK
Versiones Antiguas de Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 3
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.5
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.0
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0
![APKPure icono](https://image.winudf.com/v2/upload/images/icon.png/image.png?fakeurl=1&w=120)
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!