Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

KareemTKB
Sep 27, 2018
  • 37.5 MB

    File Size

  • Android 4.1+

    Android OS

About Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

Wannan Tafsirin Suratul Kahfi ne na Sheik Jafar. Allah ya jikan malam jafar amin

Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI

Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.

Muhimman kissoshi kamar:

Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi

Tarihin Zulkarnain

Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr

Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.

Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.

Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.

Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!

Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.

Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.

Show More

What's new in the latest 3

Last updated on Sep 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Videos and Screenshots

  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE poster
  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screenshot 1
  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screenshot 2
  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screenshot 3
  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screenshot 4
  • Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE screenshot 5

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK Information

Latest Version
3
Android OS
Android 4.1+
File Size
37.5 MB
Developer
KareemTKB
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK downloads for you.
APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies