Fassarar Huqbatun Minat Tarikh

  • 888.8 KB

    اندازه فایل

  • Android 4.4+

    Android OS

درباره‌ی Fassarar Huqbatun Minat Tarikh

Ingantaccen Tarihin Abinda Ya Faru Tsakanin Sahabbai

Wannan shine fassarar shaharraren littafin nan da aka fi sani da suna Huqbatun Minat Tarikh wanda ya fede biri har wutsiya a Cikin ingantaccen tarihin abinda ya faru bayan wafatin Annabi (SAW) har zuwa shahadar sayyiduna Hussain (RA) a karbala.

Yana da matukar muhimmanci kowane musulmi ya karanta wannan littafi da tsarkakkiyar niyya da adalci don jin halin da sahabbai suka tsinci kansu. الله الله یا کارا ماسو یاردا

نمایش بیشترنمایش کمتر

جدیدترین 1.0 چه خبر است

Last updated on 2022-08-03
ADS free
User friendly
Works with or without internet

نسخه‌های قدیمی Fassarar Huqbatun Minat Tarikh

دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure

برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!

دانلود APKPure