Arewa Trending
À propos de Arewa Trending
Applications tendance Arewa Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa
Zaku iya amfani da wannan application din na Arewa Trending, domin samun Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indien hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka ba samu akan wuke youtube akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya daya danganci durcir hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta akanabuwana abuwana télécharger Un kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:
1-Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
2-Labaran Duniya
3-fina finan haoussa
4-musha dariya
hip-hop hausa aux 5 wakokin
6 chansons hausa
7-wakokin hausa vidéo da audio
8-musha dariya
9-fassar sultan indien hausa
10-fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12 agents ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam un zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20 hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-usamancie
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
da sauran su,
duk wani abu daya danganci durcir hausa na nishadantarwa zaka sameshi une application cikin wannan din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application k na Arewa nis,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga site web din mu na
https://www.arewatrending.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application avec Arewa Trending.
Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki ;
. Labarun Siyasa ;
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa ;
. Labaran Shakatawa ;
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;
. Hira da jarumai ;
. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;
. Binciken yan jarida mai zurfi.
Da Sauran SU
What's new in the latest 9.8
Informations Arewa Trending APK
Vieilles versions de Arewa Trending
Arewa Trending 9.8
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!