Mengenai Arewa Trending
Aplikasi Tren Arewa Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa
Zaku iya amfani da wannan application din na Arewa Trending, domin samun Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novel cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa filem sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wad akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya daya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iu downloading Kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan aplikasi sune karamar haka:
1-Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
2-Labaran Duniya
3-fina finan Hausa
4-musha dariya
5-wakokin hausa hiphop
Lagu 6-hausa
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultan india hausa
10-fassarar Arewa24
Kauna 11-tarkon
12 ejen ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam seekor zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20-hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-kegunaan
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
da sauran su,
duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa nisadi kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, laman web zai iya shiga din mu na
https://www.arewatrending.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Trending.
Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labarun Siyasa;
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;
. Labaran Shakatawa;
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;
. Hira da jarumai;
. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;
. Binciken yan jarida mai zurfi.
Da Sauran SU
What's new in the latest 9.8
Maklumat APK Arewa Trending
Versi lama Arewa Trending
Arewa Trending 9.8
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!