Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3
À propos de Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3
Saurari wa'azin Jafar malam akan Hikimomin Zaman Zaman da Aure Tarer.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan demande mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi jouant.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi note veux l'appli dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Informations Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 APK
Vieilles versions de Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 2.0
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 1.4
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 1.3
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 1.2
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!