Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

ZaidHBB
15/06/2024
  • 43.9 MB

    حجم الملف

  • Android 4.4+

    Android OS

عن Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Saurari wa'azin مالام جعفر اكان Hikimomin زمان Aure دا زمان الفارغ.

السلام عليكم يا yan uwa Musulmi، Hausawa،

تطبيق Wannan mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro، sai dai akwai bonus track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi play.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar، Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app، to ya tuntube ni ta عنوان البريد الإلكتروني dina da na bayar a kasan wannan rubutu، zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

تقييم Kar ku manta kuyi wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

عرض المزيد

What's new in the latest 2.0

Last updated on 2024-03-17
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
عرض المزيد

فيديوهات ولقطات الشاشة

  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 الملصق
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 1
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 2
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 3
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 4
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 5
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 6
  • Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 تصوير الشاشة 7

الإصدارات القديمة لـ Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

APKPure أيقونة

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies