À propos de Kiwon Lafiya
Mu Kula da lafiyar mu, domin masana sunce lafiya uwar jiki Babu mai Fushi Dake
l'application Wannan Dauke yake bayanai akan yadda Zamu Kula da da lafiyarmu kuma amfanin WASU nau'ikan abincin da mukeci, wanda Suna matukar taimakawa lafiyar mu ..
Ga Kadan Daga cikin abinda Wannan l'application ya kunsa ..
1. Fa'idodin Albasa un jikin dan adam
2. Amfanin abarba un jikin Mutum
3. Illolin shan Ruwan Sanyi
4. Yadda za'a magance Matsalar gajiya dss
5. Amfanin shan ruwan Dumi
6. Alamomin kamuwa da chutar kanjamau
7. Amfanin Ayaba un jikin Mutum
8. Amfanin kokumba ga lafiyar dan adam
9. Amfanin cin dafaffen Kwai
10. Nau'ikan abinci Dake rage nauyin jiki
11. Amfanin magwaro un jikin Mutum
12. Yadda za'a magance Matsalar Warin Baki
Duka baya na Dauke une application Wannan de cikin, da Fatan zakuji DADIN amfani dashi
What's new in the latest 6.0.0
Informations Kiwon Lafiya APK
Vieilles versions de Kiwon Lafiya
Kiwon Lafiya 6.0.0
Kiwon Lafiya 5.1
Kiwon Lafiya 5.0
Kiwon Lafiya 4.5
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!