koyon waka cikin waya da compu

  • 21.5 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.2+

    Android OS

À propos de koyon waka cikin waya da compu

darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka i na soyayya ka ke son koya, zaka i. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin enregistrement cikin way takaarka ko ordinateur

* application muhimmacin

* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,

* idan kana donc yadda zaka zama kamar su hamisu disjoncteur ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi

* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu musique nasu yana bada wuta sosai

* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app

* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai

> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libye, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka promouvant la musique na naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka Instagram un cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,

akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi dans kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu un cikin wata shafi mai suna chat.

akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,

in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan Email: koyonwaka@gmail.com

Voir plusVoir moins

What's new in the latest 3.12.0.11

Last updated on 2020-10-07
chat da abubuwa da dama

Vieilles versions de koyon waka cikin waya da compu

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure