Informazioni su koyon waka cikin waya da compu
darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka
koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka iya suya. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin registrazione cikin wayarka computer taka
* app muhimmacin
* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,
* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi
* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai
* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app
* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai
> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libia, niger nigeria har uwa uba nigeria.
> zamu taimakeka promuove la musica na naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.
kuma mun sa maka Instagram un cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,
akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna chat.
akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,
in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan Email: koyonwaka@gmail.com
What's new in the latest 3.12.0.11
Informazioni sull'APK koyon waka cikin waya da compu
Vecchie versioni di koyon waka cikin waya da compu
koyon waka cikin waya da compu 3.12.0.11
koyon waka cikin waya da compu Alternativa
Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure
Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!