À propos de Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Saurari Kundin Tarihi Daga Bakin Mallam Daurawa tare ba données da kunna ba.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline" avec le jeu de Mallam Aminu Daurawa Kano par Tarihin Magabata avec le kwarai. Application din hors ligne ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi search, une prise zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Informations Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline APK
Vieilles versions de Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 2.0
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.3
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.2
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.1.1
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!