Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

ZaidHBB
08/03/2024
  • 70.7 MB

    حجم الملف

  • Android 4.4+

    Android OS

عن Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Saurari Kundin Tarihi داغا باكين مالام Daurawa با با الفارغة البيانات دا kunna.

السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،

تطبيق Wannan mai suna "Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline" na kunshe da wa'azin Mallam Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. تطبيق din offline ne، da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

تطبيق din kashi biyu ne، wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana، sannan ku rubuta "مراجعة" tare da "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kewa kin jin dadin ayyuk .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search، a take zaku ga kundin.

Nagode، ayi saurare lafia، Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai ، الله يا sa dace.

عرض المزيدعرض أقل

What's new in the latest 2.0

Last updated on 2024-03-09
*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

الإصدارات القديمة لـ Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure