Sirrin Gane Mace Tagari
À propos de Sirrin Gane Mace Tagari
Hanyoyin da zakubi ku Gane Mace ta gari
KADAN DAGA CIKIN ABUBOUWAN DAYA KUNSA
Manzon Allah (S.A.W) yace “Ana auran mace don
abubuwa guda hudu: -
1. Kyanta
2. Dukiyarta
3. Nasabarta.
4. Addininta
Amma ka auri mace dominent addininta dan ka rabauta. UNE
wannan hadisin ya nuna ma’aiki ya nuna mana irin
burin da mutane suke dashi wajen aure fils wasu suna
mace don kyaunta kamar kiristoci wanda su kyale kyale
ne kawai yake damunsu ko kuma rudarsu. Wasu Suna
fils mace don dukiyarta kamar yahudawa su dukiya ce
wacce ke rudarsu domin sun kasance dukiya ce
agabansu, wasu kuma suna fils mace dan nasabarata
kamar larabawan jahilyya, ammma kar ki manta
musulunci ba haka yake kallo ba, a’a sam-sam sai dai
mai addini, wanda allah yake da kima une idonta dans yace
ta bari à zata bari yace ayi zata yi wannan itace mai
addini yar uwa karfa ki manta bawai mai addini kadai
briller mai sallah kullum-kullum ba, mai azumin litinine
da alhamis ba ba mai yawan karatun al-kur’ani ba
koda yaushe ba kuma sannan ace idan Allah yace ayi
bazan yiba dans yace abari baza un bari ba, idan un cikin
mata akwai mace haka ba duk mata bane suka ciki
masse, kio kallah sosai masse mai kula da namiji mai
halaye kamar haka: -
* Mai Girmama Iyayenta.
* Mai kula da sallah.
* Mai nutsuwa.
* Mara almubazzaranci.
* Mai tsananin kaunarka.
* Mara yawan Surutu babu dalili.
* Mai Sanin ya Kamata.
* Mai haihuwa ba Makararaba (juya).
What's new in the latest 5.4
Informations Sirrin Gane Mace Tagari APK
Vieilles versions de Sirrin Gane Mace Tagari
Sirrin Gane Mace Tagari 5.4
Sirrin Gane Mace Tagari 5.2
Sirrin Gane Mace Tagari 5.0
Sirrin Gane Mace Tagari 4.0
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!