Sirrin Gane Mace Tagari

Sirrin Gane Mace Tagari

Musa B MalaM
2020年10月26日
  • 4.5 MB

    文件大小

  • Android 4.1+

    Android OS

关于Sirrin Gane Mace Tagari

Hanyoyin da zakubi ku Gane Mace ta gari

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DAYA KUNSA

Manzon Allah(S.A.W)yace“Ana auran mace don

abubuwa guda hudu: -

1. Kyanta

2. Dukiyarta

3.纳萨巴特。

4. Addininta

Amma ka auri mace domin addininta dan ka rabauta。一个

wannan hadisin ya nuna ma'aiki ya nuna mana irin

burin da mutane suke dashi wajen aure,wasu suna son

mace don kyaunta kamar kiristoci wanda su kyale kyale

ne kawai yake damunsu ko kuma rudarsu。 Wasu suna

儿子mace don dukiyarta kamar yahudawa su dukiya ce

wacce ke rudarsu domin sun kasance dukiya ce

agabansu,wasu kuma suna son mace dan nasabarata

kamar larabawan jahilyya,ammma kar ki manta

Musulunci ba haka yake kallo ba,a'a sam-sam sai dai

mai addini,wanda Allah yake da kima是一个在yace中的idonta

ta bari to zata bari yace ayi zata yi wannan itace mai

addini yar uwa karfa ki manta bawai mai addini kadai

闪耀malah sallah kullum-kullum ba,mai azumin litinin

da alhamis ba ba mai yawan karatun al-kur'ani ba

koda yaushe ba kuma sannan ace idan allah yace ayi

bazan yiba in yace abari baza a bari ba,idan a cikin

mata akwai mace haka ba duk mata bane suka ciki

mace,kio kallah sosai mace mai kula da namiji mai

halaye kamar haka: -

* Mai girmama iyayenta。

* Mai kula da sallah。

* Mai nutsuwa。

* Mara almubazzaranci。

* Mai tsananin kaunarka。

* Mara yawan Surutu babu dalili。

* Mai Sanin ya kamata。

* Mai haihuwa ba Makararaba(juya)。

更多

最新版本5.4的更新日志

Last updated on 2020年10月26日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
更多

视频和屏幕截图

  • Sirrin Gane Mace Tagari 海报
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 1
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 2
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 3
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 4
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 5
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 6
  • Sirrin Gane Mace Tagari 截图 7

Sirrin Gane Mace Tagari历史版本

APKPure 图标

在APKPure上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies